Minimal and modern theme for Blogspot. Use it for personal blog or multi-author blog / magazine.
Ana Bincike Mutuwar Mutane 37 da Aka Kama Kan Hakar Ma'adinai Ba Bisa Ka'ida Ba a Jihar Neja Mutane 37 da aka kama a kan zargin hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba a jihar Neja sun rasu yayin da suke tsare, lamarin da ya sa hukumomi suka fara bincike kan yadda hakan ya faru. Sojojin tsaron farar hula na Najeriya (NS…
Read moreCarlo Ancelotti ya bukaci 'yan wasa biyu su yi ritaya a Real MadridA kwanakin baya ne Cristiano Ronaldo ya yi yunkurin shiga kungiyar Al-Nassr. Ko da watanni shida da suka wuce, ba da yawa ba za su ga yana zuwa amma tun daga lokacin, abubuwa sun canza sosai. Tauraron dan Portugal din ya ga wa'adinsa na biyu a Manchester Unit…
Read moreANYIBIKIN FITTACCEN JARUMI ABALE. aslamu ailaikum ansha gagarumin biki amasana antar kaniwood binkin fittacce abale Wanda aka yi aranar asabar dinnan dashi da amaryarsa Alla yabada zaman lafya amin amma anyitinani abale zai auri jaruma Kuma yarinyar Kuma matarsa acikni fim din sanda saikuma akga Ashe abinjita jitane bagaskiya …
Read moreRIGIMA TAKI CI TAKI CINYEWA TSAKANIN DR HUSSAIN DA YAN TIKTOK salama alaikum barkada wannan lokaci rigima takitakare tsakanin yan tiktok da ml dr Hussain dr hassain malamine wandayafito yake yakar dukkanin masu comedy damasuyin fim damasu Hawa tiktok suna raye raye dabasuyi daidai da Al adar malanbahau…
Read moreBANYI LADAMA BA AKAN ZAGINDA AKCE INAYI ATIKTOK salama alaikum yan uwabarkada wannan lokaci murja Ibrahim kunya dai sananniyace ashafinnan natiktok Kuma tafito tayimagana akan batuda ake nakamata Wanda takaryata hakan tace kotakaddar kosai ba akawomataba balle takaddar smmaci …
Read moreADOGWANJA ZAIYI WUF DA MOMI GWAMBE slm yan uwa barkada wannan lokaci fitaccen mawakinnan wato adogwanja da alamar zaiyi wuf da momogonbe skamakon alamunda akagani domin anga adogwanja yasaka hotowanda sukai da. momi gwanbe kuma hotonyanuna yanayi nasoyayya saidai mutan…
Read moreDALILINDA YASA NAFARA WAKAR GALA. slm yan uwa barka da wannan lokaci sannunku daziyarar wannan site mai albarka fitacce amasana antar kannywood wato tahir fage Wanda yake bayyanawa duniya dalilinsa nafara wakar gala awata hira da akayi dashi wanda yace yakamu dawata babbarcuta wadda yakasa samun kudi dazaiyi jinyarkansa sakamakon r…
Read more
Social Plugin