ANYIBIKIN FITTACCEN JARUMI ABALE. aslamu ailaikum ansha gagarumin biki amasana antar kaniwood binkin fittacce abale Wanda aka yi aranar asabar dinnan dashi da amaryarsa Alla yabada zaman lafya amin amma anyitinani abale zai auri jaruma Kuma yarinyar Kuma matarsa acikni fim din sanda saikuma akga Ashe abinjita jitane bagaskiya bane sai akaga amiran matar abale acikin Shirin San da tayi aure tunkafin ayi auren jaurmin abale tuka abinda zumuce musu allayabada zamal lafiya ZAFAFAN LABARAI munanan zamucigaba da shige dafice domin musamomuki sahihan labarai kumamuna so kuyimana subscribe awannan site domin kucigaba dakasancewa damu awannan site munbarku lafiya🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
0 Comments