RIGIMA TAKI CI TAKI CINYEWA TSAKANIN DR HUSSAIN DA YAN TIKTOK

salama alaikum barkada wannan lokaci rigima takitakare tsakanin yan tiktok da ml dr Hussain dr hassain malamine wandayafito yake yakar dukkanin masu comedy damasuyin fim damasu Hawa tiktok suna raye raye dabasuyi daidai da Al adar malanbahausheba indayafuto yace fim bakyau kamaryadda yakefada fim haramne Kuma Munna tayimuku was azi domin kutuba kudenyin fin dasauran iskance iskance dakukeyi atiktok ko live program sun iskancinsu yadda sukagadama dahaka muke kiranku da kutuba kukoma kan gaskiya saidai wasu daga cikin malamai sunfuto sunayiwa malam dr Husain gyara Alan maganadayayi akan wasufittattu amasana antar takaniwud da allayayimusu rasuwa da kamal aboki maishirya cimedy nabarkwanci dakuma awarwasa lokacinda kamal aboki yamutu yace danwutane sabida dukmutuminda yamutu yanasabon Allah makomarsa jahannama lokacinm mutuwar awarwasa yace Alla inarokonka kayiwa wanna bawanaka abinda kagadama sannan yakardacewa kuduba kuga awarwasa acikin fim ma baua aikata abin kirki Banda kaganshi damakami ko safarar miyagun kwayoyi dame za a ring tunaka bayan kamutu dahaka mukedada fadamuku yaku fasukan tiktok dakudena wannaniskance iskance saidai malamai dadama sunfuto larara sunkalubalanci malam dr Husain akna yadena yakewa mutun hukuncikaitsay saboda ba ashiga tsakanin ubangiji da bawansa saboda muta zayuwu yana aikata laifi gabda zaimutu yatuba kokuma mutun Yana aikata abubunwan alkairi gabdazaimutu yalalace Allah bayanda baya ikonsa sannan Kuma wasu dakacikin abokan Sana awarwasa sunfito sunyiwa malan dr Husain rashinkunya dawasu dakacikin masuyin tiktok harmadayimasa sharri kalakala . MUNDODE DAKASANCEWA DAWANNAN SITE KUCIGABA TABIBIYARMU DOMIN SAMUN SAHIHAN LABARRAI🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
0 Comments