BANYI LADAMA BA AKAN ZAGINDA AKCE INAYI ATIKTOK

BANYI LADAMA BA AKAN ZAGINDA AKCE INAYI ATIKTOK salama alaikum yan uwabarkada wannan lokaci murja Ibrahim kunya dai sananniyace ashafinnan natiktok Kuma tafito tayimagana akan batuda ake nakamata Wanda takaryata hakan tace kotakaddar kosai ba akawomataba balle takaddar smmaci sanan Kuma tace ita kokadan batayi ladama akan abinda ta aikataba nayinzagi ashafin na tiktok ba saboda tayi zagine dahujja saboda tayizagi akan abubiyune sakamakon yadda taga bidiyon Al ummar nigeria yanta adda suna wulakantasu da cinzarafi abinbakyan gani inda tafito tayi zagezage ga shuganni menene aikinsu inda iyayensune zasubari sakuma abunabiyu wanda murja tace Shima yasatazagi shine akwai want dan iskanyaro dayake takuramata duk bidiyo idantayi atiktok saiyacemata dama murja kinada bille indatafito tawarwaremasa gaskiya kumatazazzageshi saidai mrjan dabayyana wallahi batayiladamaba MUNAGODIYA DAKASANCEWA DAKUKEYI DAMU🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Post a Comment

0 Comments