ADOGWANJA ZAIYI WUF DA MOMI GWAMBE slm yan uwa barkada wannan lokaci fitaccen mawakinnan wato adogwanja da alamar zaiyi wuf da momogonbe skamakon alamunda akagani domin anga adogwanja yasaka hotowanda sukai da. momi gwanbe kuma hotonyanuna yanayi nasoyayya saidai mutane dayawa sunnuna farinciki dagoyonbaya sakamakon wannan lamari kamaryadda wasu dagacikin comment dinyakasanace wasu sunacewa Allah yabarzumunci wasukuma abinyayikyau wasu nice wasu Masha allah dadaisauransu sannan manyamaya amasana antar ta kannywood sunfito sunnuna irinnasu farincikin saidai itama jarumar momigwambe tasaka wanna hoton ashafinta na Instagram bayan posting din adogwanja din muma ana baby abinda zumuce anan saiallah yasanya alkairi ameen MUNAGODIYA DAKASANCEWARKU TAMUSAMMAN AGAREMU KUCIGABA DABIBIYARMU MUNGODESOSAI🙏🙏🙏🙏
0 Comments