DALILINDA YASA NAFARA WAKAR GALA.

DALILINDA YASA NAFARA WAKAR GALA. slm yan uwa barka da wannan lokaci sannunku daziyarar wannan site mai albarka fitacce amasana antar kannywood wato tahir fage Wanda yake bayyanawa duniya dalilinsa nafara wakar gala awata hira da akayi dashi wanda yace yakamu dawata babbarcuta wadda yakasa samun kudi dazaiyi jinyarkansa sakamakon rashinwadataccen kudi yanemi temako agurin abokanan Sana arsa nakannywood wanda yawmu akahadamasa dubu hamsin rarara yabashi dubu ashirin naziru sarkin waka yabashi dubu ashirin har akasamu akahadamasa dubu hamsin saidai yace dadihikima wanda akafisanida abale da Aisha humaira yace yan albarkane kuma sun mutuntashi saikuma kungiyar gala sunbashi dubu dari dahamsin shikuma tahirfage yananeman dubu daribiyu da sittin domin ayimasa aikin zuciya yace kwana hudu kafin kamuwa daciwon zunya sunhadu da sarkin kannywood wato alinuhu inda yaga wayardakehannun tahirfage yace munanan kakerike irinwannan karamar waya atke yayi waya akakawomasa dalleliyar waya wadda nasayarda wayar dominnafara jinyarkaina Kuma atake najinkunyar danauyi najemasa dawata maganar nemantemako bazan iyaba inajin nauyi sai masu rawar gala sunmin gayyata domin naje nahau wat tsohuwar waka maisuna bazarkowa domin nanunamusu yadda ake rawar naje nahau wakar kuma nasami kudi kuma anyimin aiki saidai nasamu korafi dayawa agurinmutane dazagi da kyara amma nayafewakowa MUNGODE DAKASN CEWWA DAKUKAI DAMU KUCIGABA DABIBIYARMU DOMINSAMUN SAHIHAN LABARAI🙏🙏🙏

Post a Comment

0 Comments