RIGIMA TABARKE TSAKANIN MURJA DA ABUSALAMA ATIKTOK
salamu ailakum barka dakasancewa dawannan site na tsakar arewa hausa rigama tabarke barke tsakanin sanannu biyu atiktok wato murja Ibrahim kunya da malan abusalma kamaryadda al adar malan abusalama yafadakar damutane atiktok idan mutunyayi wani abu dabekamataba ko abinda yasaba addinin musulunci sannan shikuma ala adar tiktok indai akakafe hoton mutun yakanzama cin mutunci gamutun Domi idan mutunyana aikata abundayakamata kayimasa gyara kwara kasameshi kaidashi cikin sirri basaikayi masa acikin mutaneba inda abusalma yakafe hoton murja yayimata nasiha dagyara akan wasu abubuwanda murjan take aikatawa acikin shafin na tiktok you inda murjan taga abinsam baidaceba kuma ranmurja yayimugun baci game da abinda abusalma yayi sakamakon bidiyo guda daya da abusalama yauyi yasa murja tayi bidiyo guda biyar akan abusalma Wanda tamayarmasa damagana mara dadi dalafazuka nakyage inda takecewa aitasan abusalma tundadadewa tace murjacefa kokamantani sannan tace dakunsan waye abusalma dakunyi allawadai dashi tace dama abindayasa banyima bidiyoba saboda naga kazo dawani salo nawa azi shiyasa banfuto nawarwarekaiwayeba indatakecewa abusalma fasikine tasanshi amemujiya Kuma dansigarne yanakawo mata kanana Yana lalatadasu indatakara dacewa tunda akakureta ba abinda zaihanata fadargaskiya dama tasan abusalama Kuma addini yace idanmutun yamaka was azi iabifadarsa ammakarkabi abinda yake aikatawa domin indai danhalinkane bawanda zaitsaya yasaurareka saboda kaibamutumin arzikibane Kuma kafake da abokiyar fadana dominkacimin mutunci sai shikuma abusalma bayanganin wanna bidiyo mutane dayawa suncewa abusalama karyayi magana akan maganganun murja din inda yakecewa bamartani yakemayarwa murjaba amma yanaso yanaso yayi Jan hankali akan abubuwanda murja tace kamar yaddatace tasanni amemujiya yace kodayataba zuwa memujiya aikin alkairi balle natsiya Allah yatonamasa asiri Saida lokacinda murjatake wannan kalamai tayi rantsuwa da Allah akn abinda takefada gaskiyane sannan abusalma yakardacewa kumatace nahadakai da abokiyar rigimarta domin nacimutuncinta nikuma wallahibansa wacece abokiyar fadanmurja atiktok ba saidaneketambaya akcemini ai ummi shakirace nace to ainima ummishakira abokiyar rigimatace yatidakalamai masuyawa intaikatmukuda yanemi da murja Ibrahim kunyadin datanemi gafara agunsa ko atiktok ko akebe wato pribet domin neman yafiyarsa dominyace yadda mutane sukadauki tiktok sunmaaidashi kamar fim saboda yace babbandalilinda yasayaganehaka shine farkonfara tiktok dinsa mutane sunazakinsa dayawa sannan wasu zakaga yaddawasuke zaginka kamar inkuhadu agaske kamar zasudakeka to sainaga inmunhadu saimugaisa cikinmutunci harsuce malan muyihoto to shine nakeganin wanna tiktok din kamarbagaskeneba sannan yace itta qullaha aisumakunta yace manzion allah tsirada amincin Allah sutabbata agareshi yace kajitsoron Allah aduk indakake ma and hartiktok saidai itamurja bayan haka matasake sakin bidiyo inda hardasawa malan abusalma din wnisbonsuna wait natiyeye tashigariyawaye kumatace dukwanda yakalli idon abusalma yaace natiyeye saiyayimamaki inda tace abindayasa akasa Masa natiyeye sakamakon wani lokaci da aka kama abusalma yakawo wata da azumi ankamashi shiyasa akasamasa natiyeye tashigariyawaye ,. MUNAGODIYA DAKASANCEWA DAKUKAI DAWANNAN SITE KUCIGADABIBIYARMU DOMINSAMUN SAHIHAANLABARAI MUNGODE🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

0 Comments