
CASEMIRO ZAIKOMA MANCESTER UNITED. antabbatar dacinikayyar danwasa kacemiro na Realmadrid dan asalin kasar brazil Wanda yake buga matakin lamba hudu akungiyar kwallon kafar ta RealMadrid ayunkurin da Manchester United takeyi don ganin tadawo da martabar kungiyarta duba dayadda kungiyar yaddakowacce karamar kungiya takezuwa tayinasara akan Manchester din ayyada kungiyar kwallonkafa takeso tanabukatar danwasa casemiro yabugamata wasan dazatayi aranar lintinin Wanda zasubarje kumi da kungiyar kwallonkafa ta Liverpool Wanda yayi daidai gawatan August 22/08/2022 saidai ankammala cinkin danwasan acikin kwana uku Wanda har ankammala cinikayyar caseminro danwasa casemiro yabawa realmadrid gudinmawa sisai danwasan yasmunasara daukar kifakofai guda goma shatakwas18 yanada kofinzakarun nahiyar turai guda biyar Wanda zaiyi zanjinsheka zuwa mancsetar united Wanda zaitafi kasar engla ayau asabar Idan visa danwasa tasamu zaije yayi gwajin lafiya. saidai anaganin realmadrid din tayi sake yadda tasaki casemiro airinwannan kankanin lokaci saidai maihorarwar kungiyar realmadirid yafito yamagantu akan rabuwar dasukai dadanwasan carlo aceloti yace yanada kwararrun yanwasan dazumayemasa kurbin lambahudu inda yace kamar su Toni kroose da camabinga da faderigo valverde damn touchmeni yana ganin dukwanda yasa acikinsu ka iya mayegurbin lamabahudun. mabiya kyngiyar realmadrid suyi mamakin wannan cinikayya na casemiro cin wannankankaninlokaci KUCIABA DABIBIYARMU AWANNAN SITE DOMINSAMUN SAHIHAN LABARAI DAGA TASAKAR AREWA HAUSA MUNGODE 🙏🙏🙏🙏🙏
0 Comments