ABUNDA YAFARU AKAN SABUWAR WAKAR ADOGWANJA MAISUNA ASOSA

ABUNDA YAFARU AKAN SABUWAR WAKAR ADOGWANJA MAISUNA ASOSA

alokuntan dasukahuce adogwanja yasaki Waka maisuna warr wacce yanmataydasari suke shake aya sanadiyar wannan Waka musammama shafin tiktok saidai akaro nabiyu adogwanja ya Kara sakin Waka maisuna asosa bayananaciwo chass inda yammata dasamarin sukacigaba da kwalmadekwalmade a socialmedia dasauran kafafen sadarwa sadai wani lauya maisuna barista badamaci sulaiman gandu yabaiwa hukumar hizba dahukumar race fina Fina Hausa wa adinkwana uku akan wata waka da lauyan yayi zargin tasaba da al Adar hausawa lauyan hamika korafi gun gwamnan Kano dgr abdullahi umar ganduje tahannun ofishin sakataren gwamnati yace akwai bukatar takawa wannan wake birki kamar yadda lauyan yakefada wakar chass wakace wacce zakaga yammata da samari suna rawa tarashin mutunci wacce tasaba da al adarmu musamman mu mutanen Kano ansanmu dakawaici donhaka mukai korafi gun hukumomi wandasuke da alhakin tace wakoki da finafinai saidai Shima adogwanja andundubeshi inda yace saida yashawahalar sawajen yin wannan wakartasa bawanada yabashi aikin cici balle kwabo sannan aceyadakata kamar yadda yabayyana akwai mawaka dayawa amasana antar kannywood wanda duke Waka susayarwa masu Hawa Waka yace shibayaday saga ciknisu hasali ma inyayi waka mallakinsace mama awanan Karon wannan wakartasa ta asosa wandayafishi son Wakar yanemi yasayarmasa Kumayasarmasa dawakar donhaka bashida ikon yahanashi yasaki wakar sa aduk lokacin dayagadama kuma badankanone yasayi wakarba sannan adogwanja yace watakila innine inyadda ammabayadda mutun bakabashi sana a ba yajeyasha wahala saida lokacin cin abincinsa yazo kace yadakata gaskiya ba abune maiyiyuba sanna batu na kalmomin da akace adogwanjayayi yace ba agunsa akafara jinwannan kalmaba tun azamaninda akwai wadanan Lamoni duk mutumin da yasan kalmar asosa da chass da bayananaciwo tun ada ana amfanida wannan kalmomi musamman aguraren wasanninsu na kauyika sannan kuma yace maganar tarbiya dukwanda yace zakabawa dansa tarbiya to yayaudari Kansa saboda tarbiya tundaga gida take somawa inkaga danka bashi da tarbiya to dama dagagidane amma idankace wani yabawa danka tarbiya ka karya alkawarin Allah domin tunba ahaifemu akakoyamana Allah yabawa amanar tarbiyar yara ahannun iyayensu donhaka inkaga dankabashi da tarbiya to dama tundaga gidane saidai mutane dayawa suna tofa albarkacin bakinsu akanwannan Lamari Wanda jaruma acikin shirin izzar so Aisha najamu wato hajiya nafisa izza tafuto tayi magana akanwannan batu inda takecewa ba abawa mutum Sana a ba kuma anemi ahanashi yin sana a kumatace menene kalmarbata tarbiya akan ance asosa ko bayananaciwo ko chass MUNGODE DAKASANCEWA DAKUKAI DAMU KUCIGABA DABIBIYAR MU AWANNAN SITE MUNAGODIYA SOSAI DASOSAI 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Post a Comment

0 Comments