WATA MATA TAYI MUMMUNAN KALAMAI AKAN MR 442

WATA MATA TAYI MUMMUNAN KALAMAI AKAN MR 442

wanna abunyafaru atiktok bayawani posting din da mr442 dinyayi indawannanmata tacewa Mr 442 danwuta fadinwannankalmar dawannan matatayi yajawo cecekuce a social media Amma abida yajahankali shine yadda murja Ibrahmin kunya tafuto tamaida martani Akan lafazin dawannan matatayi Wanda Murja ibrahimdin tafara dacewa wannamata keharkin san dan wuta da dan aljanna ubangiji shine yasan danwuta damn dan aljanna ammakekinanyankewa mutane hukunci kaitsaye Kuma allah ne yakeshiryawa yayinda tace Shima in Allah yashiryeshi saikiga yadaina abindayake indaimutun yayi nazari abindawannan matatayi baidaceba bakuma mungoyi dabayan Abinda Mr 442 yakeba mutun inyayi badedeba kar kafadamai Kalamai Marisa dadi indaikwa zakafadawa mutun Kalma maradadi to Damabakabiyo tahanyar dakakeso yashiryuba mutanenmu sunada wata irindabi. u lokacin damutum akace yana aikata badedeba to abunafarko kajawoshi ajikinka karingajin damuwoyinshi harkusamu fuskantar Juna harkafara nunamasa hanya takwarai MUNGODE DAKASANCEWA DAKUKAI DAMU KUCIGABA DABIBIYARMU AWANNAN SITE MUNAGODIYA SOSAI🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Post a Comment

0 Comments