LABARI MAIDADI AKAN SHIRIN LABARINA


LABARI MAIDADI AKAN SHIRIN LABARINA shahararen shirinnan maidogon zango Wanda ake haskamuku agidan talabijin din arewa 24 maisuna labarina kamryadda akadauki dogon lokaci batareda anigaba dawannan shiriba sakamakon wasu matsaloli dasuka faru tsakanin magabatan shirin nalabarina da wasu daga cikin jaruman shirin saidai banbandalilin sanadiyar faruwar wannan rigima shine sakamakon sabani da akasamu da fitacciyar jarumar shirin wato nafisa abdullahi akan rashin cimma matsaya akan albashin dajarumar nafisa abdullahi takedauka inda tanemi Karin albashin aknyadda take dauka inda magabatan shirin sukai tur daburin jaruma nafisadin hakan yajawo jarumar tace ta dakata dayin fim din na labarina saidai wasudaga cikin jaruman sungoyibayan jarumar akan qudirinnata bayan wannan sabani da akasamu andauki dogon lokaci batare da ancigaba da yin shirinba saidasuka tsaya sukai nazari har suka samu mafita inda sukeso sumayarda jaruma wacce zatamaye gurbin jaruma nafisa Abdullahi Wanda zasusa jaruma fati washa domin ta maye gurbin zohuwar jarumar mutane naganin kamar jaruma nafisan tafi dacewa da shirin amma itama jaruma fati washa babbar jarumace wacce magabatan shirin sukaga tadace tamaye gurbin kamar yadda mukasamu labari tawanjan babban magabaci acikin shirin wato aminu saira Wanda yasanar za a cigaba dagabatarda wanna shiri ranar 15/08/2022/wanda yakama ranar litinin wato gobe damisalin karfe 8:00pm nadare saikutara. MUNAGIDIYA DAKASANCEWA DAKIKAYI DAMU KUYI LIKE DA SHEARE MUNGODYA AGAREKU 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏💜💜💜💜💜

Post a Comment

0 Comments